Assalamu alaikum,
Karatun Sheikh Ahmed Suleiman pilna Korāns offline part 2 no 2. Wannan itace manhajja ta biyu Kuma ta karshe. Čiki za'a Samu karatun ahmed Sulaimana offline Daga Surah ta 19 zuwa PeR At ta 114 da Kuma addua.
Alamma ahmed Suleiman Kano ya kasance yana Daga cikin malamai Wanda sukayi Sūna FANIN karatun kurani mai Girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya Samu daukaka saboda IRIN daddadar muryar da Allah (SVA) Yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga Iya kasar sa Nigērija ba, ana jin karatun sa Kusana duk WATA kasa ta musulmi cikin Duniya.
Ya Samu lambobi na Yabo GIDA da Kuma wajen Nigērija Sa kamakon IRIN Yanda karatun sa ya kasance ana jin sa kasashe dabban dabban.
Dan asalin Kuma haifafen jihar Kano, ya Tašī Kuma Yayi karatun sa Kano Baki Daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga Yan Kano dama Kuma Nigērija Baki Daya sakamakon Yanda karatun sa ya Samu karbuwa ar fadin Duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki Malam ya kareshi ya Kuma kara masa ilimi.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta Ahmed Suleiman pilnu Korāna bezsaistē, kada ku Manta ku yadata zuwaga sauran "yanuwa musulmi.
Idan akwai WATA matsala Ko tsokaci kan wannan manhajja lai Aiko da sako na kai tsaye da hanyar iņ amfani da e-din Dake Kasan wannan Bayani.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
-------------------------------------------------- ----------------------------------
Assalamu alaikum,
Šī ir otrā un pēdējā daļa šeihs Ahmad Sulaimana recitations kas darbojas bezsaistē. Šajā versijā jūs atradīsiet Surah 19 līdz Surah 114 plus Dua.
Mēs nevaram dot visus recitations vienā lietotnē dēļ APK failu lieluma ierobežojumu atļauj Play veikalā. Tieši tāpēc mēs cēla divas daļas.
Ja rodas kādas problēmas vai ieteikumi, nevilcinieties sūtīt savas atsauksmes, izmantojot izstrādātāja e-pasta adresei. Komanda KareemTKB lasīs un cik drīz vien iespējams atbildēt Shaa Allah.
Liels paldies, lai pārbaudītu šo lietotni out.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Atjaunināta
2025. gada 7. jūl.