Assalamu alaikum,
Karatun sheikh Ahmed Suleiman fulle koranen offline del 2 av 2. Wannan itace manhajja ta Biyu Kuma ta karshe. Ciki za'a Samu karatun Ahmed Sulaiman frakoblet Daga sura TA 19 TA 114 zuwa sura da kuma addua.
Alamma Ahmed Suleiman kano ya kasance Geir Daga cikin malamai wanda sukayi suna en Fanin karatun kurani mai Girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya Samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Gud (SWA) Yayi masa, jin karatun sa ba Tsaya ga iya Kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa en Kusan duk wata Kasa ta musulmi cikin Duniya.
Ya Samu lambobi na Yabo en Gida da Kuma wajen Nigeria a sa kamakon Irin Yanda karatun sa ya kasance ana jin sa en kasashe dabban dabban.
Dan asalin Kuma haifafen jihar kano, ya Tashi Kuma Yayi karatun sa en kano baki Daya.
Hakika Wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama Kuma Nigeria baki Daya en sakamakon Yanda karatun sa ya Samu karbuwa en fadin Duniya.
Muna Aduar Allah ya taimaki Malam ya kareshi ya Kuma kara masa ilimi.
Idan Kunji dadin Wannan manhajja ta Ahmed Suleiman fulle koranen offline, kada ku manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi.
Idan akwai wata matsala ko tsokaci Håkan Wannan manhajja til Aiko da Sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da e larm dake Kasan Wannan Bayani.
Wassalamu alaikum wa Rahmatullah.
-------------------------------------------------- ----------------------------------
Assalamu alaikum,
Dette er den andre og siste delen av sheikh Ahmad Sulaimanfjellene resitasjoner som fungerer offline. I denne versjonen finner du surah 19 til surah 114 pluss dua.
Vi kan ikke ta alle utsagner i en app på grunn apk størrelsesgrensen tillates av lekebutikken. Det er derfor vi tok to deler.
Skulle det være noen problemer eller forslag, ikke nøl med å sende tilbakemelding ved hjelp av utbygger epost gitt. Laget KareemTKB vil lese og svare så fort som mulig i Shaa Allah.
Tusen takk for å sjekke dette programmet ut.
Wassalamu alaikum wa Rahmatullah.