Selam alejkum,
Karatun šejk Ahmed Sulejman celoten Quran odsoten part 2 2. Wannan itace manhajja ta biyu Kuma ta karshe. Čiki za'a Samu karatun Ahmed sulaiman odsoten Daga suri ta 19 zuwa suri TA 114 da Kuma addua.
Alamma Ahmed Sulejman Kano ya kasance Yana Daga cikin malamai Wanda sukayi Suna Fanin karatun kurani mai Girma, šejk Ahmad Ibrahim ya Samu daukaka saboda Irin daddadar muryar da Allah (DSP) Yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga Iya kasar sa Nigerija ba, ana jin karatun sa Kučan duk Wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya Samu lambobi na Yabo GIDA da Kuma wajen Nigerija sa kamakon Irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa kasashe dabban dabban.
Dan asalin Kuma haifafen jihar Kano, ya Tashi Kuma Yayi karatun sa Kano baki Daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan Kano dama Kuma Nigerija baki Daya sakamakon yanda karatun sa ya Samu karbuwa je fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki Malam ya kareshi ya Kuma kara Maša ilimi.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta Ahmed Sulejman polno Quran brez povezave, kada ku manta ku yadata zuwaga sauran "yanuwa musulmi.
Idan akwai Wata matsala ko tsokaci kan wannan manhajja za Aiko da Sako na kai tsaye da hanyar jin amfani da e-poštni din Dake Kasan wannan Bayani.
Wassalamu Alaikum wa rahmatullah.
-------------------------------------------------- ----------------------------------
Selam alejkum,
To je drugi in zadnji del šejk Ahmad Sulaiman recitacije, ki deluje brez povezave. V tej različici boste našli suri 19 do suri 114 plus Dua.
Mi ne more prinesti vse recitacije v eni aplikaciji zaradi APK-jem omejitev velikosti, ki jih igrajo trgovini dovoljeno. Zato smo pripeljali dva dela.
Ne bi smelo biti nobenih težav ali predlog, ne oklevajte, da pošljete povratne informacije s pomočjo e-pošte za razvijalce, predvideno. Ekipa KareemTKB bo prebral in čim prej odgovoriti shaa Alaha.
Najlepša hvala za preverjanje to aplikacijo ven.
Wassalamu Alaikum wa rahmatullah.
Posodobljeno dne
7. jul. 2025