Assalamu alaikum,
Karatun sheik ahmed suleiman full quran offline pjesa 2 e 2. Wannan itace manhajja ta biyu kuma ta karshe. Ciki za'a samu karatun ahmed sulaiman offline daga surah ta 19 zuwa surah ta 114 da kuma addua.
Alamma ahmed suleiman kano ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasa saia ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allahu i taimaki malam i kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta ahmed suleiman full quran offline, kada ku manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi.
Idan akwai wata matsala ko tsokaci kan wannan manhajja te aiko da sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da email din dake kasan wannan bayani.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
-------------------------------------------------- ----------------------------------
Assalamu alaikum,
Kjo është pjesa e dytë dhe e fundit e recitimeve të Shejh Ahmedit Sulaiman që funksionon jashtë linje. Në këtë version do të gjeni suren 19 deri në suren 114 plus dua.
Ne nuk mund t'i sjellim të gjitha recitimet në një aplikacion për shkak të kufirit të madhësisë apk të lejuar nga dyqani i lojërave. Kjo është arsyeja pse kemi sjellë dy pjesë.
Nëse ka ndonjë problem ose sugjerim, mos hezitoni të dërgoni komentet tuaja duke përdorur emailin e zhvilluesit të dhënë. Ekipi KareemTKB do të lexojë dhe përgjigjet sa më shpejt të jetë e mundur në shaa Allah.
Ju faleminderit shumë për kontrollimin e kësaj aplikacioni.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Përditësuar më
7 korr 2025