Assalamu Alaikum,
Karatun schejk Ahmed Suleiman fullt quran offline del 2 av 2. Wannan itace manhajja ta Biyu kuma ta karshe. Ciki za'a Samu karatun ahmed Sulaiman offline daga surah ta 19 zuwa surah ta 114 da kuma addua.
Alamma ahmed Suleiman kano ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna en Fanin karatun kurani mai Girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya Samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) Yayi masa, jin karatun sa ba Tsaya ga iya Kasar sa Nigeria ba, Ana jin karatun sa en Kusan duk wata kasa ta musulmi cikin Duniya.
Ya Samu lambobi na yabo en Gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon IRIN Yanda karatun sa ya kasance ana jin sa en kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar Kano, ya tashi kuma Yayi karatun sa en kano baki Daya.
Hakika Wannan ba karamin alfahari bane ga yan Kano dama Kuma Nigeria baki Daya en sakamakon Yanda karatun sa ya Samu karbuwa en fadin Duniya.
Muna Aduar Allah ya taimaki Malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kunji dadin Wannan manhajja ta ahmed Suleiman fullt quran offline, Kada ku Manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi.
Idan akwai wata matsala ko tsokaci Kan Wannan manhajja att Aiko da Sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da e DIN Dake Kasan Wannan bayani.
Wassalamu Alaikum wa Rahmatullah.
-------------------------------------------------- ----------------------------------
Assalamu Alaikum,
Detta är den andra och sista delen av shejk Ahmad Sulaiman recitationer som fungerar offline. I den här versionen hittar sura 19 till Sura 114 plus dua.
Vi kan inte ta alla recitationer i en app på grund av apk storleksgräns som tillåts av Play Store. Det är därför vi tog två delar.
Skulle det finnas några problem eller förslag, tveka inte att skicka din feedback med hjälp av utvecklaren e tillhandahålls. Team KareemTKB kommer att läsa och svara så snart som möjligt Shaa Allah.
Tack så mycket för att kontrollera denna app ut.
Wassalamu Alaikum wa Rahmatullah.
Uppdaterades den
7 juli 2025