Assalamu alaikum,
Karatun sheikh ahmed Suleiman umnyuziki quran okungaxhunyiwe ku-intanethi okuyingxenye 2 2. Wannan itace manhajja ta biyu Kuma ta karshe. Ciki za'a samu karatun ahmed Sulaiman okungaxhunyiwe ku-intanethi kusuka Surah ta 19 zuwa Surah ta 114 da Kuma addua.
Alamma ahmed Suleiman kano ya kasance yana kusuka cikin malamai wanda sukayi Suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) Yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata Kasa ta musulmi cikin Duniya.
Ya samu lambobi na Yabo a gida da Kuma wajen Nigeria i sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin Kuma haifafen jihar kano, ya tashi Kuma Yayi karatun sa a kano baki Daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano Dama Kuma Nigeria baki Daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a Duniya fadin.
Muna aduar Allah ya taimaki Malam ya kareshi ya Kuma kara masa ilimi.
Idan kunji Dadin wannan manhajja ta ahmed Suleiman umnyuziki quran okungaxhunyiwe ku-intanethi, Kada ku Manta ku yadata zuwaga sauran 'yanuwa musulmi.
Idan akwai wata matsala ko tsokaci kan wannan manhajja ukuba Aiko da sako na kai tsaye da hanyar yin amfani da imeyili din dake kasan wannan bayani.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
-------------------------------------------------- ----------------------------------
Assalamu alaikum,
Lena ingxenye yesibili kanye lokugcina sheikh ahmad Sulaiman recitations ukuthi usebenza ku-intanethi. Kule-version uzothola Surah 19 ukuze Surah 114 plus dua.
Asikwazi ukuletha yonke recitations kuhlelo lokusebenza olulodwa ngenxa apk Usayizi umkhawulo ovumelekile ngu play esitolo. Yingakho asilethanga izingxenye ezimbili.
Uma kungenzeka kube inkinga noma ukusikisela, unganqikazi uthumele impendulo yakho usebenzisa i-imeyili unjiniyela enikeziwe. Ithimba KareemTKB ngeke ufunde futhi uphendule ngokushesha ngangokunokwenzeka e Shaa Allah.
Ngibonga kakhulu ekubhekeni le app out wena.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Kubuyekezwe ngo-
Jul 7, 2025